Garkuwa da mutane a tashar jirgin kasa ta Yenagoa

Garkuwa da mutane a tashar jirgin kasa ta Yenagoa
Garkuwa da Mutane
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Kwanan wata 7 ga Janairu, 2023
Perpetrator (en) Fassara Fulani Makiyaya
Wanda ya rutsa da su 32
Wuri
Map
 4°55′30″N 6°15′50″E / 4.925°N 6.2639°E / 4.925; 6.2639
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaEdo

A ranar 7 ga Janairu, 2023, wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da mutane 32 a tashar jirgin kasa a Yenagoa, Jihar Edo, Najeriya . An saki dukkansu a ranar 17 ga Janairu.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy